KEYS COMPANENT OF HYBRID ELECTRIC CAR
DC/DC converter: This device converts higher-voltage DC power from the traction battery pack to the lower-voltage DC power needed to run vehicle accessories and recharge the auxiliary battery.
Electric generator: Generates electricity from the rotating wheels while braking, transferring that energy back to the traction battery pack. Some vehicles use motor generators that perform both the drive and regeneration functions.
Electric traction motor: Using power from the traction battery pack, this motor drives the vehicle's wheels. Some vehicles use motor generators that perform both the drive and regeneration functions.
Exhaust system: The exhaust system channels the exhaust gases from the engine out through the tailpipe. A three-way catalyst is designed to reduce engine-out emissions within the exhaust system.
Fuel filler: A nozzle from a fuel dispenser attaches to the receptacle on the vehicle to fill the tank.
Fuel tank (gasoline): This tank stores gasoline on board the vehicle until it's needed by the engine.
Internal combustion engine (spark-ignited): In this configuration, fuel is injected into either the intake manifold or the combustion chamber, where it is combined with air, and the air/fuel mixture is ignited by the spark from a spark plug.
Power electronics controller: This unit manages the flow of electrical energy delivered by the traction battery, controlling the speed of the electric traction motor and the torque it produces.
Thermal system (cooling): This system maintains a proper operating temperature range of the engine, electric motor, power electronics, and other components.
Traction battery pack: Stores electricity for use by the electric traction motor.
Transmission: The transmission transfers mechanical power from the engine and/or electric traction motor to drive the wheels.
KARATUN MU A YAU GAMEDA PLUG IN HYBRID ELECTRIC VEHICLE.
A yau zamuyi dubi ne zuwaga wani ci gaba da akasamu a duniyar kimiyar motoci na zamani Wanda abin farin ciki ne ga mutanen duniya baki daya.
Wannan al'amari bawani Abu bane face kimiyar plug in hybrid electric vehicle(P.H.E.V).
Ya kai mai karatu sanin ka ne cewa andade da fara kera motoci masu amfani da wutan lantarki maimakon fetir ko gas diesel.
Sai dai babban matsalar da wadansu mutane ke hangowa shine, su irin wadannan motoci wadanda ake chajin su maimakon fetir kar watarana kana cikin tafiya chajin yakare maka ajeji ko kuma wajen da babu wutan lantarkin da zakayi chajin ta.
Hakan yasa mutane da dama fargaban sayan su.
Ballantana kasashen mu na Africa musamman uwa uba kasarmu Nigeria Wanda muke fama da matsalar lantarki.
Gashi dai munada masu kudin da zasu iya sayan su amma babu ishashshen wutan lantarki akasar Wanda zakana yawan chajinta dashi.
Irin wadan nan matsaloli yasa masana kimiyar automobile engineering technology suka Samar da wasu nau'ikan mota wadanda ake kiranta da suna plug in hybrid electric vehicle.
YADDA ABIN YAKE.
1. Plug in hybrid electric vehicle (phev) mota ne Wanda take zuwa da inji biyu ajikinta , guda daya petrol engine guda dayan kuma electric engine ne.
2. Shi wannan petrol engine zaka iya zubawa motar fetir ajikinta tayadda za kaje duk inda zaka.
3. Alokacin da petrol engine din yake aiki to akwai wani lithium battery ajikin motar wanda injin yake chajin sa.
4. A duk lokacin da fetir dinka yakare ko kuma injin yasami matsala to shi dayan electric engine din zaka kunna kaci gaba da tafiya har zuwa inda zaka.
5. Shi wannan engine din zai iya maka tafiyar kilometers sama da 200 kafin chajin sa yakare.
Wani zaice to idan chajin yakare dame zakayi chajin batir din tinda injin fetir din yabaci ko kuma mai yakare maka?
6. To ga amsa, su wadan nan plug in hybrid electric vehicle ana iya chajin su da wutan lantarki ajikin sockets kamar yadda kake chajin Android dinka ajikin sockets.
Kenan dai idan kaga dama babu ruwanka da amfani da fetir matukar inda kake ana yawan samun wutan lantarki sosai, haka zalika idan fetir yayi tsada sai kaci gaba da chajin motarka ko kuma injin fetir din ya lalace duk hakan bazai hanaka tafiya da motar ba.
Haka zalika idan injin fetir dinka yana aiki da kyau to koda chaji yakare maka ajeji saikawai ka kunna dayan injin fetir dinka kaci gaba da tafiya abinka.
Ma'ana dai su wadan nan plug in hybrid electric vehicle sunfi saukin sha'ani da kuma biyan bukata aduk halin da ka tsinci kanka aciki.
7. Kamfanin Peugeot, Mercedes Benz , Toyota, Nissan dukkan su sunfara kera irin wannan motoci wato plug in hybrid electric vehicle.
Allah shine mafi Sani.
0 Comments